Wani mutum ya kashe matarsa saboda ta yi masa dariya

'Yan sanda na zargin wani mutum da kashe matarsa a cikin jirgin ruwa a jihar Alaska ta Amurka saboda "ta ki daina yi masa dariya".

Wani mutum ya kashe matarsa saboda ta yi masa dariya

Ana zargin Kenneth Manzanares da laifin kisan matarsa mai shekara 39, wacce aka gano gawarta an yi mata raunuka da dama a kanta a cikin jirgin ruwan. An tsare shi bayan jami’an tsaro sun ga jini a hannu da tufafinsa, kamar yadda wasu takardun kotu suka nuna. Lauyan da kotu ta nada domin ya kare […]

Wani mutum ya kashe matarsa saboda ta yi masa dariya

Wani mutum ya kashe matarsa saboda ta yi masa dariya

‘Yan sanda na zargin wani mutum da kashe matarsa a cikin jirgin ruwa a jihar Alaska ta Amurka saboda “ta ki daina yi masa dariya”. Ana zargin Kenneth Manzanares da laifin kisan matarsa mai shekara 39, wacce aka gano gawarta an yi mata raunuka da dama a kanta a cikin jirgin ruwan. An tsare shi […]