Wata Mata Ta Kashe Kanta Saboda Mijinta Zai Yi Mata Kishiya

Wata Mata Ta Kashe Kanta Saboda Mijinta Zai Yi Mata Kishiya

Wata matar aure mai shekaru 22 da haihuwa, mai suna Hajara Bala ta kashe kanta yayinda ta fahimci cewa mijinta na shirin kara aure. An rawaito cewa marigayiyar ‘yar kyauyen YanMallam dake Karamar Hukumar Miga ta kwankwadi maganin bera ne don bazata iya rayuwa taga mijinta da wata matar ba. Majiyar kamfanin jaridar Daily trust […]