‘Majalisar Dinkin Duniya Ta Gaza Hukunta Dakarunta Kan Laifukan Fyade’

Wasu daga cikin dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya, yayinda suke sintiri a birnin Bangui, babban birnin kasar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.

‘Majalisar Dinkin Duniya Ta Gaza Hukunta Dakarunta Kan Laifukan Fyade’

An sake bankado sabbin zarge-zarge na yadda Majalisar dinkin duniya ta gaza daukar matakan da suka dace, kan dakarun wanzar da zaman lafiyar da ta tura zuwa jamhuriyar Afrika ta tsakiya, bayan ta tabbata cewa sun yi wa mata fyade, ciki harda yara kanana. Wata kungiyar fafutuka da ke Birtaniya ta sanar da samun rahotanni […]