Isra’ila zata rufe tashar Aljazeera a fadin kasar

Isra’ila zata rufe tashar Aljazeera a fadin kasar

Isra’ila ta bayyana shirin ta na rufe tashar Aljazeera a fadin kasar saboda abinda ta kira yadda kafar yada labaran ke tinzira jama’a. Ministan sadarwa Ayoob Kara daga Jam’iyyar Likud ta Benjamin Netanyahu ya ce tashar Al Jazeera ta zama wata kafar farfaganda ga kungiyar mayakan ISIS da kuma tinzira rikici tsakanin matasan kasar. Ministan […]

An hana sallar Juma’a a masallacin birnin Kudus

Wasu 'yan sandan Israila biyu sun mutu bayan wasu 'yan bindiga Larabawa 'yan kasar Israila sun bude musu wuta a birnin Kudus.

An hana sallar Juma’a a masallacin birnin Kudus

‘Yan sanda dai sun bi ‘yan bindigan har cikin masallaci mai tsarki inda suka kashe maharan su uku. An kuma raunata wani dan sanda. Palasdinawa dai, ko kuma Larabawa mazauna Isra’ila na kara kaimi wajen kai hare-hare da wuka, da harbe-harben bindiga, da kuma na kananan motoci a Isra’ila tun shekarar 2015. ‘Yan sandan sun […]