Hukumar kwastam ta yi ‘wawan kamu’ a Lagos

Hukumar kwastam ta yi ‘wawan kamu’ a Lagos

Hukumar hana fasa-kwauri ta Najeriya, kwastam, ta ce ta kama manyan motoci na alfarma 37 da aka shigo da su daga kasashen ketare. Hukumar ta sanar da wannan labari ne a wani taron manema labarai da ta kira a ranar Talata, a birnin Ikko na jihar Lagos da ke kudancin kasar, inda ta ce motocin […]