Sojojin Nijeriya Sun Kashe Mataimakan Shekau Biyu Ranar Sallah

Sojojin Nijeriya Sun Kashe Mataimakan Shekau Biyu Ranar Sallah

Rundunar sojin Nijeria ranar Talata sun ce sun kashe wasu Kwamandojin Boko Haram biyu a wani hari da sukayi nasarar kaiwa  Alafa dake Borno ranar sallah. Mai Magana da yawun Sojin, Brig-Gen Sani Usman a wata sanarwa da ya fitar yace Kwamandojin da aka kashe mataimakan shugaban Boko Haram ne tsagin Abubakar Shekau. Kwamandojin Boko […]