Ni Nake Bin Barcelona Kudi — Neymar

Dan kwallon Paris St-Germain, Neymar zai kalubalanci Barcelona kan kararsa da ta shigar a Spaniya.

Ni Nake Bin Barcelona Kudi — Neymar

Barcelona na son dan kwallon ya biya fam miliyan 7.8 ladan wasa da aka ba shi a lokacin da ya tsawaita yarjejeniyar zama a kungiyar zuwa shekara biyar, wata tara kafin ya koma Faransa. Dan wasan na Brazil ya koma PSG a cikin watan Agusta kan fam miliyan 200, bayan da ya biya kunshin yarjejeniyar […]