Me Yasa Buhari Sahale Gina Layin Dogo Zuwa Daura

Me Yasa Buhari Sahale Gina Layin Dogo Zuwa Daura

Ministan Sufuri, Mr Rotimi Amaeachi yayi Karin haske kan dalilan da yasa Gwamnatin Tarayya ta sahale gina layin dogo zuwa Daura, garin mai girma Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a Jihar Katsina, inda tace yin hakan yunkuri ne na hada kasar da makwotan kasashe mussaman wanda sukayi iyaka da kasar ta yankin da bana teku ba. […]

Buhari Ya Bada Damar Gina Layin-Dogo Daga Kano Zuwa Daura Kasarsa Ta Haihuwa

Buhari Ya Bada Damar Gina Layin-Dogo Daga Kano Zuwa Daura Kasarsa Ta Haihuwa

Layin-Dogon zai tashi daga Kano zuwa Karamar Hukumar Jibiya cikin Jihar Katsina, kamar yadda Ministan Sufuri, Rotimi Ameachi ya bayyana. Amaechin ya bayyana wannan labarin ne a Abuja ranar Juma’a  wajen wani taro da aka gudanar kan tattalin arzikin kasa da tasirinsa ga masu karamin karfi. Majiyar Cable ta Ambato Amaechi na cewa layikan-dogon da […]