Me Marubutan Nigeria Keyi a Lebanon?

A yanzu haka wasu marubuta goma daga sassa daban-daban na Najeriya na ziyara a kasar Lebanon a karkashin wani shiri na karfafa dangantaka tsakanin kasashen biyu ta fuskar adabi.

Me Marubutan Nigeria Keyi a Lebanon?

Marubutan na halartar tarurrukan bita suna kuma ziyartar wuraren tarihi da nufin kara fahimtar alakar da ke tsakanin al’ummun duniya ta fuskar al’adu. Gidauniyar Wole Soyinka ce ta shirya shirin da hadin gwiwar Cibiyar Cedars ta kasar Lebanon da kuma Jami’ar Notre Dame ita ma ta Lebanon. A wannan hira da ya yi da Muhammad […]

Sojin Lebanon Sun Dakatar Da Kai Wa Mayakan IS Farmaki

Rundunar Sojin Lebanon ta dakatar da kai hare-hare kan mayakan ISIS da ke kan iyakarta da kasar Syria.

Sojin Lebanon Sun Dakatar Da Kai Wa Mayakan IS Farmaki

Rundunar Sojin Lebanon ta dakatar da kai hare-hare kan mayakan ISIS da ke kan iyakarta da kasar Syria. Rundunar ta ce, ta dauki matakin ne don samun wasu bayanai game da jami’anta da ISIS ta yi garkuwa da su. Tun a ranar 19 ga watan Agusta, rundunar sojin Lebanon ta kaddamar da farmaki kan mayakan […]

Gobara ta tashi a sansanin ‘yan gudun hijirar Syria

Gobara ta tashi a sansanin ‘yan gudun hijirar Syria

Akalla mutum daya ne ya mutu bayan wata gobara da ta tashi a wani sansanin ‘yan gudun hijira da ke tsaunin Bekaa da ke gabashin Lebanon. Rahotanni farko sun ce mutum uku ne suka mutu sanadiyyar gobarar. Al’amarin ya faru ne a sansanin ‘yan gudun hijira da ke kusa da garin Qab Elias a tsaunin […]