Kwale-kwale ya yi Ajalin Mutum 12 a Lagos

Mutum 12 sun halaka a lokacin wani hatsarin kwale-kwale dauke da fasinja a Legas ranar Lahadi, a cewar gwamnatin jihar, wadda ta dora alhakin hatsarin a kan daukar mutane fiye da kima a cikin jirgin.

Kwale-kwale ya yi Ajalin Mutum 12 a Lagos

Hukumar da ke kula da hanyoyin sufurin ruwa ta jihar Legas ce ta sanar da aukuwar hatsarin, inda ta ce an gano karin gawa uku, lamarin da ya sanya adadin mutanen da suka mutu zuwa 12. Kamfanin dillancin labarai na AFP ya ambato hukumar tana cewa an kai mutum hudu asibiti kuma suna ci gaba […]

Jam’iyyar APC ta Lashe Zabukan Jihar Legas

Jam’iyyar APC ta Lashe Zabukan Jihar Legas

Jam’iyyar mulki a Najeriya dama jihar Legas baki daya ta lashe ilahirin zabukan da aka gabatar na kananan hukumomi wanda akayi a ranar Asabar data gabata. Jaridar Punch ta ruwaito cewar jam’iyyar All Progressives Congress a lashe zabukan a kananan hukumomi 20 dake jihar Legas da kuma gundumomi 37 duka dai a cikin jihar. Sakamakon […]