Man United ta ci Leicester City Da kyar

Man United ta ci Leicester City Da kyar

Manchester United ta ci Leicester City 2-0 da kyar a wasan mako na uku a gasar Premier da suka fafata a ranar Lahadi a Old Trafford. Sai da aka dawo daga hutu ne United ta ci kwallo ta hannun Marcus Rashford da Marouane Fellaini, wadan da suka shiga wasan daga baya. United ta barar da […]

Jese Rodriguez ya ci Arsenal

Jese Rodriguez ya ci Arsenal

Tsohon dan wasan Real Madrid, Jese Rodriguez ne ya ci Arsenal a wasan farko da ya buga wa Stoke City a mako na biyu a gasar Premier a ranar Asabar. Jese ya koma Stoke ne da murza-leda karkashin koci Mark Hughes daga Paris St-Germain a ranar Laraba. Dan wasan ya kuma ci Arsenal ne a […]

Iheanacho ya kusa komawa Leicester kan kudi £25m

Iheanacho ya kusa komawa Leicester kan kudi £25m

Dan wasan gaba na Manchester City, Kelechi Iheanacho, yana gab da kammala yarjejeniyar fam miliyan 25 ta komawa Leicester City da taka leda. Tattaunawar dan Najeriyar mai shekara 20 da Foxes ta yi nisa, kuma yana shaukin sauya sheka zuwa Leicester City. Iheanacho ya sha kwallaye 21 cikin wasanni 64 da ya buga wa Manchester […]