A Jigawa wasu Dalibai ‘sun kashe abokinsu don zargin luwadi’

'Yan sandan jihar Jigawa da ke arewacin Nigeria, sun cafke dalibai 15 da ake zargi da hannu a kisan abokinsu a kwalejin gwamnati da ke karamar hukumar 'Yankwashi.

A Jigawa wasu Dalibai ‘sun kashe abokinsu don zargin luwadi’

Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar, Jinjiri Abdu, ya tabbatarwa BBC faruwar lamarin. Mista Jinjiri ya kara da cewa daliban da aka kama ‘yan makarantar Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta gwamnati ce da ke karamar hukumar Karkarna, an kama su ne a ranar 8 ga watan nan. Ya kara da cewa daliban na […]