‘Mutumin Da Ya Yi Wa ‘Yarsa Ciki Sau Uku A Kano’

Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce ana samun karuwar iyayen da ke yi wa 'ya'yansu fyade a jihar Kano da ke arewacin kasar.

‘Mutumin Da Ya Yi Wa ‘Yarsa Ciki Sau Uku A Kano’

Wata sanarwa da kakakin rundunar a jihar Kano, DSP Magaji Musa Majiya ya aikewa manema labarai ta ba da misalin iyayen da suka rika yin lalata da ‘ya’yansu. “Abu ne da ba a taba tsammani ba a ga uba ya yi lalata da ‘yarsa ta cikinsa. Hakan ne ya faru a Unguwa Uku, Kano inda […]