Shugaban Kasa Ya Kori Magajin Gari Saboda Sakaci

Shugaba Isuhu Muhammadu na jamhuriyar Nijar ya nuna bacin rai da rashin tsaftar birnin Yamai.

Shugaban Kasa Ya Kori Magajin Gari Saboda Sakaci

WASHINGTON DC — A jamhuriyar Nijar gwamnati ta kori babban magajin garin yamai Hassan Saidu, daga aiki kwanaki kadan bayan da shugaban kasa Isuhu Mahamadou, ya gudanar da ziyara a birni Yamai, a karshe ya nuna bacin rai a game da halin kazantar da birnin Yamai ke ciki saboda sakacin. Taron majalisar Ministoci kasar ta Nijar […]