INEC Ta Kare Kanta Daga Zargin Dakatar Da Kiranyen Dino Melaye

Hukumar zabe ta INEC a Najeriya ta dora alhakin dakatar da shirin kiranye da take kokarin gudanarwa a kan Sanata Dino Melaye da ke wakiltar mazabar Kogi ta yamma a kan kotu.

INEC Ta Kare Kanta Daga Zargin Dakatar Da Kiranyen Dino Melaye

WASHINGTON D.C. — Hukumar zabe ta INEC a Najeriya, ta kare kanta daga zargin da ake mata cewa ita ta dakatar da shirin yiwa Sanata Dino Melaye kiranye bayan da aka samu adadin mutanen da ake bukata kafin fara aiwatar da shirin, inda ta ce tana bin umurnin kotu ne. A makon da ya gabata wata […]