An hana sallar Juma’a a masallacin birnin Kudus

Wasu 'yan sandan Israila biyu sun mutu bayan wasu 'yan bindiga Larabawa 'yan kasar Israila sun bude musu wuta a birnin Kudus.

An hana sallar Juma’a a masallacin birnin Kudus

‘Yan sanda dai sun bi ‘yan bindigan har cikin masallaci mai tsarki inda suka kashe maharan su uku. An kuma raunata wani dan sanda. Palasdinawa dai, ko kuma Larabawa mazauna Isra’ila na kara kaimi wajen kai hare-hare da wuka, da harbe-harben bindiga, da kuma na kananan motoci a Isra’ila tun shekarar 2015. ‘Yan sandan sun […]