Palasdinawa Sunki Amincewa da Sabbin Dokoki Kan Masallacin Kudus

Palasdinawa Sunki Amincewa da Sabbin Dokoki Kan Masallacin Kudus

Mahukuntan da suke lura da al’amurran masallacin Kudus sun yi fatali da sabbin dokoki da ka’idoji da mahukuntan Isra’ila suka shimfida bayan faruwar musayar wuta wadda ta janyo rasa rayuka kwanakin baya har aka kulle Masallacin. Hukumomin addinin musulunci wadanda ke sa ido da gudanarwa a masallacin, sun ki amincewa a yi sallah a ranar […]