Barayin batirin mota sun farwa Majalisar tarayya da sata

Barayin batirin mota sun farwa Majalisar tarayya da sata

Barayin batirin mota sun farwa Majalisar tarayya ba kakkautawa, duk da cewar akawai daruruwan ma’aikatan tsaro birizik wanda ke cikin kayan aiki da ma na fararen kaya. Rahotanni sun bayyana cewar ana samun koken satar batirin motoci, rediyoyi da karfen daga mota a duk sati da ba ya gaza biyar, a wajajen da ake ajiye […]