Buhari Ya Soke Taron Majalisar Zartarwar Wannan Makon

Buhari Ya Soke Taron Majalisar Zartarwar Wannan Makon

Taron da aka saba yi  na mako-mako na Majalisar Zartarwa Kasa (FEC) ba zai gudana ba yau din nan. Mai Magana da Yawun Shugaban Kasa, Mr Femi Adesina, ne ya fitar da wannan sanarwa a yau da safe nan. Taron Majalisar Zartarwar dai na gudana ne duk ranar Laraba wanda Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo […]