Mahajjaciya Ta Rasa Ranta A Makka

Mahajjaciya Ta Rasa Ranta A Makka

Wata Mahajjaciya daga karamar hukumar Igala-mela ta jihar Kogi, mai suna Hajiya Asma’u Iyawo Abdullahi ta rasu sakamakon rashin lafiya yayin da take gudanar da aikin hajji a Makka. Shugaban Hukumar Alhazan, jihar Sheik Lukman Abdullahi Imam ne ya sanar da cewa Mahajjaciyar ta rasu ranar Talata da safe yayin da yake karin haske kan […]