Cinikin Malabu: Majalisa za ta gayyaci Jonathan don bincike

Cinikin Malabu: Majalisa za ta gayyaci Jonathan don bincike

Rahotanni daga Najeriya na cewa wani kwamitin bincike na Majalisar Wakilan Najeriya kan cikin rijiyar mai OPL 245 na dala biliyan 1.3 wadda aka fi sani da Malabu, ya ce zai tura wasikar gayyata ga tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan. Shugaban kwamitin, Razaq Atunwa, ya ce mambobin kwamitin sun umarci akawun majalisar ya rubuta wasikar […]