Malala Yousafzai za ta fara karatu a Jami’ar Oxford

Malala Yousafzai za ta fara karatu a Jami’ar Oxford

Malala Yousafzai, ‘yar karaji kuma jakadiyar Majalisar Dinkin duniya mai neman karatun mata, za ta fara karatun ta na jami’a a Oxford. Malala ta bayyana hakan ne a shafinta na Twitter, inda ta nuna farin cikin ta na cewar “Ina farin ciki matuka da zan shiga Oxford. Ina taya dukkan dalibai ‘yan zagon farko – […]