Zaben Malaysia: Dan shekara 92 ya kada tsohuwar jam’iyyarsa

Zaben Malaysia: Dan shekara 92 ya kada tsohuwar jam’iyyarsa

Tsohon firai ministan Malaysia, Mahathir Mohamad mai shekaru 92 ya bada mamaki bayan ya kayar da jam’iyyar da ta mulki kasar na tsawon shekara 60 a zaben shugabancin kasar. Hukumar zaben kasar ta ce hadakar jam’iyyun siyasa na Mista Mahathir sun lashe kujeru 115, wanda ya zarce 112 da suke bukata domin kafa gwamnati. Mista […]

Gobara Ta Kashe Daliban Islamiyya 22 a Malaysia

Makarantar Darul Quran Ittifaqiyyah, in da dalibai suka rasa rayukansu a wata gobara

Gobara Ta Kashe Daliban Islamiyya 22 a Malaysia

Akalla daliban wata makarantar Islamiyya 22 da suka hada da malamai biyu sun rasa rayukansu sakamakon gobarar da ta tashi a dakin kwanansu da ke tsakiyar birnin Kuala Lumpur na kasar Malaysia. Rahotanni sun ce, masu aikin kashe gobara sun yi nasarar kashe wutar wadda ta tashi da safiyar yau a Darul Quran Ittifaqiyyah, in […]