An amince matan Tunisia su auri mazan da ba Musulmi ba

An amince matan Tunisia su auri mazan da ba Musulmi ba

Hukumomi a kasar Tunisia sun yi watsi da dokar da ta haramtawa mata auren mutanen da ba Musulmi ba. Wata mai magana da yawun shugaban kasar Beji Caid Essebsi ce ta bayar da sanarwar sannan ta taya matan murna saboda “samun ‘yancin da suka yi na auren duk wanda suke so”. Kafin wannan lokaci dai, […]