Kamfanin Damfara na MMM zai dawo Hulda

Kamfanin Damfara na MMM zai dawo Hulda

Kamfanin MMM wanda aka fi sani da Mavrodi Mundial Moneybox (MMM) wanda ya karye watanni da dama a baya sun fara kokarin sabunta hajjarsu a wani sabon kuduri wanda ya nuna hakan bayan wani sabon salo da suka dauko a ‘yan kwanakin nan. A wata wasika da kamfanin yake turawa da mambobin sa a shafin […]