Minista ya zabga wa wata mata mari a Afirka Ta Kudu

Minista ya zabga wa wata mata mari a Afirka Ta Kudu

Ana zargin mataimakin ministan ilimi na Afirka Ta Kudu Mduduzi Manana, da dukan wata mata a yayin da wata hayaniya ta barke a mashaya. Mista Manana dai har yanzu bai ce komai ba kan batun. Sai dai a wata hira da aka nada, an ji wani mutum da aka yi amannar cewa ministan ne yana […]