Tanzania ta Gurfanar da Mutanen da Suka Kashe Mayu

Hukumomin Tanzania sun gurfanar da wasu mutane 32 a gaban kotu inda ake tuhumar su da laifin kashe wasu mata 5 da kuma kona gawarsu kan zargin cewar mayu ne.

Tanzania ta Gurfanar da Mutanen da Suka Kashe Mayu

Hukumomin Tanzania sun gurfanar da wasu mutane 32 a gaban kotu inda ake tuhumar su da laifin kashe wasu mata 5 da kuma kona gawarsu kan zargin cewar mayu ne. Mai gabatar da kara Melito Ukongoji ya shaidawa kotun cewar wadanda ake zargin sun aikata laifin ne a yankin Uchama kusa da tsaunin Kilimanjaro a […]