Gwamnatin Jihar Niger Ta Hana a Sayar Da Raguna Akan Tituna Birnin Minna.

Gwamnatin jihar Niger ta haramta sayar da raguna a manyan titunan Minna baban birnin jihar. Tace ta dauki matakin ne a saboda dalilai na matakan tsaro

Gwamnatin Jihar Niger Ta Hana a Sayar Da Raguna Akan Tituna Birnin Minna.

Hukumomi a jihar Niger, arewa maso yammacin Nigeria sun haramta sayar da raguna laiya akan manyan titunan Minna baban birnin jihar da kuma a harabar wasu ma’aikatun gwamnatin jihar. Gwamnatin jihar Niger tace ta dauki matakin ne domin magance matsalar tsaro da kuma shawo kan matsalar satar raguna da ake samu a daidai irin wannan […]