Wanene sabon yariman Saudi Arabia?

Wanene sabon yariman Saudi Arabia?

Tun da mahifinsa ya zama sarkin Saudiyya, tauraruwar Yarima Mohammed ke haskawa – kuma a yanzu yana dab da zama sarki. Saboda ya cimma burinsa, matashin dan sarkin ya rika samun karin mukami akai-akai, wannan ya sa an rika ture wasu ‘yan gidan sarautar a gefe. Ga abubuwan da ya kamata ku sani game da […]