Nigeria: Ni ma kakakin majalisa ne —Hon Gudaji

Dan majalisar wakilan Najeriya, Hon. Muhammad Gudaji Kazaure ya shahara wajen tsayawa ya yi magana a zauren majalisar gaba-gadi ba tare ko da yin dar na yin kuskuren harshen turanci da aka saba magana da shi a majalisar ba.

Nigeria: Ni ma kakakin majalisa ne —Hon Gudaji

A Najeriyar dai an dade ana zargin cewa wasu daga cikin ‘yan majalisa na shakkar tashi su yi magana a zauren majalisar don gudun kada su yi kure, har a yi musu dariya. Hon. Gudajin ya shaida wa BBC cewa abinda ya ke ba shi karfin guiwar tashi ya yi magana gaba-gadi a majalisar shi […]