Man City ta sayi Benjamin Mendy na Monaco

Man City ta sayi Benjamin Mendy na Monaco

Kungiyar Manchester City ta amince ta sayi dan wasan bayan kulob din Monaco Benjamin Mendy a kan fam miliyan 52. Dan wasan tawagar Faransa wanda ya koma Monaco daga Marseille a kakar bara, ya yi wa Monaco wasa 34 kuma ya taka muhimmiyar rawa lokacin da kulob din ya lashe kofin Ligue 1 wanda ya […]