Koriya ta Arewa ‘za ta tsokane wa Amurka ido’

Koriya ta Arewa ta ci alwashin yin ramuwar gayya ga Amurka da kuma dandana mata kudarta, a kan sabon takunkumin da Majalisar Dinkin Duniya ta saka a kan haramta mata shirin makami mai linzami.

Koriya ta Arewa ‘za ta tsokane wa Amurka ido’

Kamfanin dillancin labarai na Koriya Ta Arewa KCNA, ya ce, bakin mambobin MDD ya zo daya wajen sanya wa kasar takunkumin, inda suka ce abin da take yin keta dokoki ne.” A wani bangaren kuma, Koriya Ta Kudu ta ce Koriya ta Arewa ta ki amincewa da damar fara tattaunawa, inda ta yi watsi da […]