Ban yarda a raba Nigeria ba — Rochas Okorocha

Gwamnan jihar Imo Cif Rochas Okorocha ya ce babu mutum daya daga cikin gwamnonin ko sarakunan kabilar Igbo ta kudu maso gabashin Nigeria dake goyon bayan fafutukar kafa kasar Biafra.

Ban yarda a raba Nigeria ba — Rochas Okorocha

Kiraye-kirayen aware da kuma zargin rashin adalci a karkashin mulkin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da wasu ‘yan kabilar ta Igbo ke yi na karuwa a kasar. Ko a kwanakin baya ma, sai da shugaban kungiyar MOSSOB,mai fafutukar kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu ya yi wani gangami inda ya jaddada kiran warewa daga Najeriya. A wata […]

Ban yarda a raba Nigeria ba — Rochas Okorocha

Ban yarda a raba Nigeria ba — Rochas Okorocha

Gwamnan jihar Imo Cif Rochas Okorocha ya ce babu mutum daya daga cikin gwamnonin ko sarakunan kabilar Igbo ta kudu maso gabashin Nigeria dake goyon bayan fafutukar kafa kasar Biafra. Kiraye-kirayen aware da kuma zargin rashin adalci a karkashin mulkin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da wasu ‘yan kabilar ta Igbo ke yi na karuwa a […]