‘Yan gudun hijirar Nigeria na cikin kunci

‘Yan gudun hijirar Nigeria na cikin kunci

Kungiyar likitocin agaji ta Medecins Sans Frontieres (MSF), ta koka kan halin da ‘yan gudun Hijira daga Najeriya ke ciki bayan sun bar sansanin Minawao. MSF din ta ce ‘yan gudun hijiran Najeriya da suke komawa gida Najeriya ( Pulka, Gwoza, Banki, Bama) bisa ga radin kansu na sake fadawa a cikin halin kuncin rayuwa […]