Kwankwaso ya Kauracewa Babban Taron APC a Kano

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso bai halarci babban taron jam’iyyar APC na jihar wanda aka gudanar jiya.

Kwankwaso ya Kauracewa Babban Taron APC a Kano

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso bai halarci babban taron jam’iyyar APC na jihar wanda aka gudanar jiya. Sai dai kuma sanatoci biyu daga jihar wadansu suka hada da Sanata Kabiru Ibrahim Gaya da ke wakiltar Kano ta Kudu da Sanata Barau Jibril da ke wakiltar Kano ta Arewa sun halarci taron wanda […]