An kaddamar da sashin “Nigeria for Buhari 2019”

An kaddamar da sashin “Nigeria for Buhari 2019”

An kaddamar da sabon shafin yanar gizo-gizo na “Nigeria for Buhari Project 2019” domin bawa al’umma damar tattauna batutuwa da suka shafi siyasa da zaben shekara ta 2019. Shafin na “Nigeria for Buhari Project 2019” kamar yadda mawallafin sa Malam Zubairu Dalhatu Malami ya bayyana zai bawa magoya bayan Muhammadu Buhari damar tattaunawa batutuwa da […]

Dubban ‘yan jam’iyar APC sun cika da buri

Dubun-dubatar magoya bayan jam`iyyar APC mai mulki a Nigeria na ci gaba da zaman jiran-tsammani.

Dubban ‘yan jam’iyar APC sun cika da buri

Wannan ya biyo bayan ikirarin da shugaban kasar ya yi na kara yawan ministoci da nade-naden wasu mukamai ta yadda `yan jam`iyyar za su ji ana damawa da su. Abin tambaya shi ne ko gaggauta yin nade-naden zai kara wa shugaban kasa da jami`iyyar APC tagomashi a cikin lokacin da ya rage wa`adin mulkinsa ya […]

Buhari Ya Taya Jonathan Murnar Cika Shekara 60

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya taya tsohon Shugaban kasar Goodluck Jonathan murnar cika shekara 60 a duniya.

Buhari Ya Taya Jonathan Murnar Cika Shekara 60

A ranar Litinin ne Mista Jonathan zai cika shekara 60 da haihuwa. Shugaba Buhari ya yaba wa tsohon shugaban inda yake cewa: “ya fara rike mukamin mataimakin gwamna ne, kafin daga bisani ya zama gwamna, kafin ya zama shugaban kasa na tsawon shekara shida, ya fara zama mataimakin shugaban kasa ne”. Daga nan shugaban ya […]

Buhari Zai Kashe Naira Biliyan Daya a Tafiye-Tafiye a 2018

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yana shirin kashe kimanin naira biliyan daya a badi wajen tafiye-tafiye, kamar yadda daftarin kasafin kudin kasar wanda ofishin kula da kasafin kudin kasar ya bayyana.

Buhari Zai Kashe Naira Biliyan Daya a Tafiye-Tafiye a 2018

Kamar yadda hukumar ta ce shugaban zai kashe naira miliyan 751.3 wajen tafiye-tafiyen kasashen ketare, yayin da zai kashe naira miliyan 250.02 wajen tafiye-tafiyen cikin gida. Haka zalika daftarin kasafin kudin ya bayyana cewa za a kashe naira miliyan 907 wajen sayen sabbin motoci da kuma sayo kayayyakin gyaransu a shekarar 2018. Har ila yau […]

Zamu Fadawa Buhari Damuwarmu Idan Yazo – Igbo

Wasu al'ummar Igbo a yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya sun yi maraba ga ziyarar da shugaban kasar zai kai jihohinsu daga ranar Talata.

Zamu Fadawa Buhari Damuwarmu Idan Yazo – Igbo

Akasarin mutanen da BBC ta zanta da su ta wayar tarho sun ce suna wa Shugaba Muhammadu Buhari maraba a wannan ziyara ta farko da zai kai yankin. Wasu Igbo dai sun sha sukar Muhammadu Buhari kan yadda suka ce ba ya damawa da al’ummar yankin a gwamnatinsa. Al’amarin da ya zafafa rajin ballewa daga […]

Nigeria: Wane bangare Buhari zai fi kashe wa kudi a kasafin 2018?

Najeriya ta bayyana kasafin kudinta na 2018, wanda gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ke fatan zai samar da yanayin cigaba daga halin karayar tattalin arzikin da kasar take fama da shi.

Nigeria: Wane bangare Buhari zai fi kashe wa kudi a kasafin 2018?

Shugaba Buhari ya bayyana kasafin kudi na Naira tiriliyan 8.6 a gaban majalisar kasar, wanda ya ce zai samar da ayyukan yi ga matasa da kuma sabbin gine-gine a kasar. A bana ne Najeriya ta fita daga matsalolin koma-bayan tattalin arziki a hukumance bayan faduwar farashin man fetur, a shekarun baya. A jawabin da ya […]

Shugaba Buhari ya nemi gafarar ‘yan majalisa kan hana su ganinsa

Shugaba Buhari ya nemi gafarar ‘yan majalisa kan hana su ganinsa

Shugaba Muhammadu Buhari ya nemi afuwar shugabannin majalisar dokokin Najeriya bisa hana su shiga fadarsa da jami’an tsaro suka yi a ranar Alhamis da daddare. Jami’an tsaron fadar sun hana shugabannin majalisar shiga ne bisa dalilin cewa ba a ba su izinin barin su ba, suka kuma bukaci sai sun sauko daga motar safa da […]

Buhari ya kammala tsara kasafin kudin 2018

Buhari ya kammala tsara kasafin kudin 2018

Majalisar zartarwar Najeriya ta amince da daftarin kasafin kudin shekarar 2018 a wajen taron mako-mako na majalisar da aka yi ranar Alhamis a fadar shugaban kasa a Abuja. Majalisar zartarwar ta ce nan ba da jimawa ba ne za a gabatar da kasafin kudin ga majalisar dokoki ta kasar. Ministan Ayyuka, Wutar Lantarki da Gidaje […]

Shugaba Buhari zai samar wa matasa 360,000 aikin yi

Shugaba Buhari zai samar wa matasa 360,000 aikin yi

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce zai samar da ayyukan yi ga matasa marasa aiki kimanin 10,000 a kowace jiha da ke kasar. Shugaban ya bayyana hakan ne ranar Lahadi a jawabinsa na ranar bikin cika shekara 57 da samun ‘yancin kasar. Najeriya ta samu ‘yancin kai ne daga hannun Turawan Birtaniya a shekarar 1960. […]

Ba zan nemi gafarar Buhari ba – Buba Galadima

Ba zan nemi gafarar Buhari ba – Buba Galadima

Daya daga cikin jigogin da aka kafa jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, tare da kasancewa na gaba-gaba wajen fafutukar ganin Shugaba Muhammadu Buhari ya samu mulkin Najeriya, Injiniya Buba Galadima, ya ce bai gamsu da kamun ludayin gwamnatin ba. A hirarsa da BBC Buba Galadima ya ce a yanayin salon jagorancin jam’iyyar da kuma […]

1 2 3 9