Manoman Najeriya Na Son a Haramta Shigo Da Masara

Wasu Kungiyoyin manoma a Najeriya sun bukaci gwamnatin kasar da ta haramta shigar da masara a cikin kasar domin ganin an karfafawa manoman da ke samar da abinci.

Manoman Najeriya Na Son a Haramta Shigo Da Masara

Jagoran kungiyar Redson Tedheke ya ce shigar da masarar Najeriya zai zama zagon kasa ga shirin gwamnati na dogaro da kai da kuma ganin manoman sun samar da abincin da kasar ke bukata. Sakataren tsare-tsare na kungiyar manoman Najeriya, Alhaji Muhammadu Magaji ya shaidawa RFI Hausa cewa an dauki matakin shigo da shinkafar ne domin […]