Majalisar Dattawan Najeriya Ta Gamsu da Yadda Hukumar EFCC Ke Yin Aikinta

Majalisar Dattawan Najeriya, wadda ta ki ta amincewa shugaban riko na hukumar EFCC kujerar shugabancin hukumar, ta ce ta gamsu da yadda hukumar din ke gudanar da aikinta

Majalisar Dattawan Najeriya Ta Gamsu da Yadda Hukumar EFCC Ke Yin Aikinta

Majalisar Dattawan Najeriya ta ce ta gamsu da yadda hukumar yaki da masu bata dukiyar kasar ko EFCC ke tafiyar da aikinta a yanzu. A can baya an yi ta kai ruwa rana tsakanin majalisar da fadar shugaban kasa a kan shugaban riko na hukumar Ibrahim Magu. Sanata Mustapha Sani Muhammad mai wakiltar kudancin jihar […]