Ban koma PDP ba – Rabiu Kwankwaso

Ban koma PDP ba – Rabiu Kwankwaso

Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na jam’iyyar APC ya karyata rahotannin cewar ya bar jam’iyyar ta sa izuwa PDP. Jaridar Daily Trust ta bayyana cewar a jiya kafafan sada zumunta sun yada labarin cewar Sanata Kwankwaso ya fita daga APC zuwa PDP tare da ‘yan majalisu 10 na majalisar wakilai ta kasa. Kwankwaso […]