A Naija an gano wasu biliyoyin kudi da aka wawure

A Naija an gano wasu biliyoyin kudi da aka wawure

Gwamnatin jihar Neja a Nigeria ta ce ta gano Naira milyan Dubu 6 da Milyan dari 2 na yan fansho da aka sace a jihar musamman daga ma’aikatan Kananan Hukumomi da Ma’aikatar Ilimi ta jahar. Yayin da hakan ke faruwa kuma Kungiyar Kwadagon jijhar ta koka kan rashin biyan hakkokin tsaffin Ma’aikatan da kudaden Paris […]