Wata mata ta tallata kanta ga manema aure a Kenya

Wata mata ta tallata kanta ga manema aure a Kenya

Cikin kwalliyar fararen kaya irin na amare, matar mai shekaru 28 da haihuwa mai ‘ya mai suna Pris Nyambura na rike da babban allo mai dauke da wannnan sakon: “Mijin Aure Nake Nema, Inada ‘Ya Mace Mai Shekaru Bakwai Da Haihuwa” Don nuna cewa ta shiryawa auren, Ms Nyamburan sake take da kaya irin na […]

Rikicin sakamakon zabe ya yi sanadin rai 4 a Kenya

Rahotanni Daga kasar Kenya sun ce mutane 4 aka kashe a tashin hankalin da ya biyo bayan kalubalantar sakamakon zaben shugaban kasar wanda ‘yan adawa ke zargin an tafka magudi.

Rikicin sakamakon zabe ya yi sanadin rai 4 a Kenya

            Bada sakamakon wucin gadi cewar shugaba Uhuru Kenyatta ke gaba wajen lashe zaben da kashi 54 ya haifar da cacar baki, inda ‘yan adawa tare da dan takarar su Raila Odinga mai kashi kusan 45 suka kekashe kasa cewar basu amince da sakamakon ba saboda an tafka magudi. Wannan […]