Muna Nan Muna Kokari Don Ganin Buhari Ya Sake Tsayawa Zabe 2019 – El-Rufai

Muna Nan Muna Kokari Don Ganin Buhari Ya Sake Tsayawa Zabe 2019 – El-Rufai

Wasu daga cikin ministoci da gwamnoni da wasu ‘yan siyasar kasar karkashin inuwar ‘Buharists’ na nan na kokari don ganin cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya sake tsayawa zaben shugaban kasa a shekara 2019, a cewar Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai jiya. El-Rufai ya fadawa manema labarai a gidan gwamnati dake Abuja jim kadin kafin saduwa […]

2019: Ministar Buhari Ta Soma Yi Wa Atiku Kamfe

Ministar harkokin mata ta Najeriya ta soma yi wa tsohon mataimakin shugaban kasar Atiku Abubakar yakin neman zabe na shekarar 2019.

2019: Ministar Buhari Ta Soma Yi Wa Atiku Kamfe

Hajiya Aisha Jummai Alhassan, wacce ta jagoranci shugabannin jam’iyyar APC na jihar Taraba domin kai gaisuwar Sallah ga Atiku Abubakar, ta yi addu’ar Allah ya ba shi shugabancin kasar a 2019. Wani bidiyo da jaridar Daily Nigerian wacce ake wallafawa a shafin intanet ta buga, ya nuna ministar a gaban tsohon mataimakin shugaban kasar tana […]

Wadanne Batutuwa Buhari ya Taras a Nigeria?

Komawa gida da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi a ranar Asabar bayan kwashe sama da wata uku yana jinya a Landan za ta taso da batutuwa daban-daban.

Wadanne Batutuwa Buhari ya Taras a Nigeria?

Shugaban, wanda ya fice daga kasar ranar takwas ga watan Mayu domin yin jinyar cutar da ba a bayyana ba, ya mika mulki ga mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo. Tun daga lokacin da ya bar kasar, mukaddashin shugaban kasar ya gudanar da ayyuka da dama da suka hada da rantsar da sabbin ministoci da bai wa […]

‘Son zuciya ne ya hada El-Rufa’i da Shehu Sani a Kaduna’

A kwanakin baya ne kungiyar 'yan jarida ta Najeriya NUJ ta yi Allah-wadai bisa wani hari da wasu 'yan dabar siyasa suka kai a sakatariyar 'yan jarida da ke Kaduna yayin wani taron manema labarai.

‘Son zuciya ne ya hada El-Rufa’i da Shehu Sani a Kaduna’

Wasu yan majalisar dattijan jihar ne suka kira taron manema labarai domin nuna damuwa a bisa yadda al’amura a jami’ar APC ke tafiya. Manyan ‘yan siyasar jihar sun zargi gwamnatin jihar da shirya harin, sai dai gwamnatin ta musanta zargin kuma ma har Allah-wadai ta yi da wadanda suka kai shi. Sanata Shehu Sani, wanda […]