Nigeria ‘Ta Fita Daga Matsin Tattalin Arziki’

Wani rahoto da Hukumar Kididdiga ta Najeriya wato National Bureau of Statistics, NBS, ta fitar ya nuna cewa kasar ta fita daga matsin tattalin arzikin da ta fada.

Nigeria ‘Ta Fita Daga Matsin Tattalin Arziki’

Rahoton ya ce tattalin arzikin ya bunkasa da kashi 0.55 cikin 100 a rubu’i na biyu na shekarar 2017 idan aka kwatanta da rubu’i na biyu na shekarar 2016. Hakan yana nufin cewa girman wannan bunkasa da aka samu ya haura wanda aka samu a rubu’i na biyu na shekarar 2016 da kashi 2.04 cikin […]

”Yan Nigeria Sun Ba Da Cin Hancin Naira Biliyan 400′

Jami'an gwamnati a Najeriya sun karbi cin hancin fiye da dala miliyan 110, wanda ya yi daidai da naira biliyan 400, in ji rahoton wani bincike da aka wallafa.

”Yan Nigeria Sun Ba Da Cin Hancin Naira Biliyan 400′

Rahoton ya bayyana cewa a kalla kusan ko wanne dan kasar da ya mallaki hankalinsa daya ne ya biya cin hanci a shekara. Binciken wanda ofishin kididdiga na kasa NBS ya wallafa, ya nuna yadda cin hanci da rashawa ya yi wa ayyukan gwamnati katutu. Rahoton ya kuma ce ‘yan Najeriya na kallon cin hanci […]