Neymar Ya Soki Salon Shugabannin Barcelona

Dan wasa mafi tsada a duniya Neymar JR, ya soki shugabancin tsohuwar kungiyarsa ta Barcelona, inda y ace, wadanda suke rike da mukaman daraktocin kungiyar basu cancanta ba, don a ganinsa salonsu ba zai haifarwa da kungiyar da mai idanu ba.

Neymar Ya Soki Salon Shugabannin Barcelona

Dan wasa mafi tsada a duniya Neymar JR, ya soki shugabancin tsohuwar kungiyarsa ta Barcelona, inda y ace, wadanda suke rike da mukaman daraktocin kungiyar basu cancanta ba, don a ganinsa salonsu ba zai haifarwa da kungiyar da mai idanu ba. Neymar ya bayyana haka ne yayinda suka kammala wasa tsakaninsu da kungiyar Toulouse, inda […]

Neymar zai yi wa PSG wasa a yau Lahadi

Neymar zai yi wa PSG wasa a yau Lahadi

Dan kwallon tawagar Brazil, Neymar zai buga wa Paris St-Germain wasan farko a gasar Faransa a yau Lahadi. Hukumar da ke gudanar da gasar Faransa ce ta samu tabbacin kammala cinikin Neymar kan fam miliyan 200 daga Barcelona. Saboda haka dan kwallon mai shekara 25, zai yi wa PSG wasansa na farko a karawar da […]

Borussia Dortmund ta rasa inda Dembele yake

Borussia Dortmund ta rasa inda Dembele yake

Kociyan Borussia Dortmund ya ce dan wasansu da Barcelona ke nema fafurfafur Ousmane Dembele, domin maye gurbin Neymar bai halarci atisayen kungiyar ta Jamus ba a yau Alhamis. Peter Bosz ya ce kungiyar ta Bundesliga ta kasa samun wani bayani ko ji daga dan wasan na gaba na Faransa mai shekara 20. Kociyan ya ce […]

Neymar ka iya sake jinkirta taka leda a Paris St-Germain

Neymar ka iya sake jinkirta taka leda a Paris St-Germain

Wasan Neymar na farko a Paris St-Germain ka iya sake samun jinkiri saboda har yanzu hukumomin kwallon kafa a Faransa ba su samu takardun amincewa da cinikinsa ba, bayan ya kafa tarihin koma wa PSG daga Barcelona a kan fam miliyan 200. Hukumar kwallon kafa ta Faransa ta ba wa takwararta ta Spaniya wa’adin zuwa […]

‘Neymar, Sanchez da Matic za su sauya kulob’

Dan wasan gaban Barcelona Neymar ya shaida wa takwarorinsa a kulob din cewa zai koma Paris St-Germain (PSG) kan fam miliyan 196, in ji jaridar Le Parisen ta Faransa.

‘Neymar, Sanchez da Matic za su sauya kulob’

Sai dai kocin Barcelona Ernesto Valverde ya ce maganar “jita-jita ce kawai” kuma suna so dan wasan ya ci gaba da kasance da su, kamar yadda jaridar Metro ta ruwaito. Jaridar Mundo Deportivo a Spain ta ruwaito cewa Barcelona na son sayen dan wasan Juventus Paulo Dybala idan Neymar ya tafi. Manchester City ta amince […]