Guguwar Maria za ta iya yin banna fiye da Irma- cibiyar binciken Guguwa ta Amurka

Guguwar ta Maria yanzu haka na gudun kilomita 150 cikin sa'a guda yayina ake hasashen cewa za ta iya kara karfi nan sa'o'i 48, kuma a cikin daren yau Litinin ne za ta isa tsibirin Leeward na yankin Caribbean. 18 septembre 2017.

Guguwar Maria za ta iya yin banna fiye da Irma- cibiyar binciken Guguwa ta Amurka

Cibiyar binciken guguwa ta Amurka ta ce guguwar Maria za ta iya zamowa mafi hadari fiye da sauran guguwar da su ka gudana, a dai dai lokacin da ta ke gab da isa tsibirin Leeward na yankin Caribbean. Haka kuma guguwar ta Maria ka iya kara karfi cikin sa’o’I 48 masu zuwa yayinda da za […]