Wanne Mataki Buhari Zai Dauka Kan Babachir?

Hankulan wasu 'yan Najeriya sun karkata zuwa irin matakin da shugaban Najeriya zai dauka kan sakataren gwamnatin tarayyar Najeriya da shugaban hukumar leken asirin Najeriya da aka dakatar kan zarginsu da aikata ba-dai-dai-ba.

Wanne Mataki Buhari Zai Dauka Kan Babachir?

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya dai ya karbi sakamakon binciken da aka gudanar kan zargin almundahana da ake yi wa manyan jami’an gwamnatinnasa biyu ne a ranar Laraba. A watan Afrilu ne dai shugaban ya umarci wani kwamiti karkashin jagorancin mataimakinsa ya binciki sakataren gwamnatin kasar da kuma shugaban hukumar tattara bayanan sirri ta NIA, […]

Shugaba Buhari Ya Karbi Rahoto Kan Babachir Da Oke

Kwamitin da mataimakin shugaban kasar Najeriya farfesa Yemi Osibajo ke jagoranta ya mikawa shugaban kasa rahotan cikakken binciken da ya gudanar na zargin wata badakala da ake yiwa sakataren gwamnatin tarayya da aka dakatar da Ambasada Ayo Oke.

Shugaba Buhari Ya Karbi Rahoto Kan Babachir Da Oke

A watan Afrilu ne dai shugaban ya umarci wani kwamiti karkashin jagorancin mataimakinsa ya binciki sakataren gwamnatin kasar da kuma shugaban hukumar tattara bayanan sirri ta NIA, bayan dakatar dasu bisa zarge-zarge daban-daban na almundahana. Sai dai a bangare guda fadar shugaban ta sanar da dage zaman majalisar ministoci da ya kamata ya shugabanta a […]