Za a halatta kananan matatun mai a Naija Delta

Gwamnatin Najeriya ta ce za ta halatta kananan matatun mai a yankin Naija Delta mai arzikin man fetur, tare sayar musu da danyen mai a farashi mai rahusa a karshen shekarar nan.

Za a halatta kananan matatun mai a Naija Delta

Matakin na nufin kawo karshen satar danyen man da ake yi daga bututan mai a yankin, wanda ke da haramtattun matatun mai da dama da suke sarrafa man da ake sacewa. Mazauna yankin na kukan ba sa cin gajiya daga albarkatun man fetur din a yankin nasu. An bayyana shirin ne bayan wata ganawa da […]

Sojojin Ruwan Najeriya Sun Isa Yankin Niger-Delta

Sojojin Ruwan Najeriya Sun Isa Yankin Niger-Delta

Hedikwatar rundunar sojojin ruwa ta Najeriya ta girke manya-manyan jiragen yakinta har guda shida a yankin Niger-Delta. Yayin da wa’adin sintirin Operation Tsare Teku ke zuwa karshe, rundunar sojan ruwa ta ‘kara wa’adin ci gaba da gudanar da sintirin. A cewar kakakin hedikwatar sojojin ruwan Najeriya, Captain Suleman Dahun, rundunar ta ‘dauki matakin ne domin […]

Gobarar tankar mai ta kashe mutane a Cross River

Gobarar tankar mai ta kashe mutane a Cross River

Hukumomi a Najeriya sun fara bincike kan fashewar wata tankar gas a jihar Cross River da ke yankin Niger Delta mai arzikin mai. ‘Yan sanda sun ce a kalla mutum goma ne suka mutu, bayan fashewar wata tankar mai a jihar Cross River, lamarin ya janyo gobara. Yayin da wasu mutane fiye da goma ne […]

Sojojin Najeriya Sun Ceto Wani Jirgi Daga Masu Fashin Teku

Dakarun sojojin ruwan Najeriya sun ceto wani katafaren jirgin daukar Mai daga hannun masu fashi akan Teku

Sojojin Najeriya Sun Ceto Wani Jirgi Daga Masu Fashin Teku

WASHINGTON DC — Hedkwatar Sojojin ruwan Najeriya tace dakarunta sun ceto wani katafaren jirgin ruwa na kasashen Turai da ‘yan fashin teku su kayi yunkurin sace shi a yankin Niger Delta. Darakatan labarai a hedkwatar Sojojin ruwan Najeriya Navy Captain Suleiman Dahun, yace su dai wadannan ‘yan fashin Teku sunyi kokarin garkuwa da babban jirgin ruwan […]