Babu Fasfo ga wanda bashi da katin dan kasa

Gwamnatin Tarayya ta ce duk wanda bashi da lambar dan Kasa kafin shekara ta 2018 ba zai samu Fasfo ba

Babu Fasfo ga wanda bashi da katin dan kasa

Gwamnatin tarayya ta ce daga daya ga watan Janairun shekara ta 2018 duk wani dan Najeriya da ba yi da lambar tantance dan kasa ba za a yi masa fasfon tafiye-tafiye ba. Haka zalika ta ce duk wani dan kasar nan da ke zaune a kasashen ketare wanda kuma yake bukatar sabon fasfo ko sabuntawa […]