Farashin Man Fetur Ya Sauko, Inji Kamfanin NNPC

Faduwar farshin ta fi kamari a ma’adanan mai masu zaman kansu inda farashin ya fadi zuwa Naira 130 ko Naira 131a kowace lita inda ’yan kasuwa za su sami ribar Naira bakwai.

Farashin Man Fetur Ya Sauko, Inji Kamfanin NNPC

Kamfanin Man Fetur na NNPC ya ce farashin man fetur ya sauko daga Naira 133 zuwa Naira 133 da digo 28 a kowace lita a mafiyawan daffon ajiyar mai inda hakan yake nuna cewa ’yan kasuwa za su sami ribar Naira hudu da digo 72. Faduwar farshin ta fi kamari a ma’adanan mai masu zaman […]

Masu Gangamin “Mumu don Do” Na Neman A Dawo da Tsohuwar Ministan Man Fetur daga Ingila

Biyo bayan irin makudan kudin da aka ce an gano tsohuwar ministar man fetur Alison Madueke ta wawure daga kamfanin NNPC masu gangamin "mumu don do" sun bukaci hukumar EFCC ta dawo da ita daga Ingila

Masu Gangamin “Mumu don Do” Na Neman A Dawo da Tsohuwar Ministan Man Fetur daga Ingila

Mabiya gangamin na Charlie Boy da ake yiwa lakabin “Our Mumu Don Do” sun gudanar da wata zanga zanga a Abuja yau saboda neman hukumar EFCC ta dauki matakan dawo da tsohuwar ministar man fetur daga Ingila inda nan ma an zargeta da wawurare kudade mallakar gwamnatin Najeriya. Kasa da makonni biyu ke nan da […]

Kotu Ta Amince Gwamnati Ta Rike Kudaden Diezani

Biyo bayan karar da hukumar EFCC ta shigar yanzu wata kotun Legas ta tabbatarwa gwamnatin tarayyar Najeriya mallakar kudaden da aka gano tsohuwar ministar man fetur Alison Madueke ta wawure

Kotu Ta Amince Gwamnati Ta Rike Kudaden Diezani

Ranar 9 ga wannan watan ne Justice Chuka Obiozo na kotun tarayya dake Legas ya zartas da hukumci na wucin gadi da ya mallakawa gwamnatin tarayya makudan kudaden da aka gano su cikin bankin Stirlin. Hukumcin alkalin ya biyo karar da hukumar EFCC ta shigar ne. A hukumcin farko alkalin ya umurci bakin ko kuma […]

Hukumar EFCC Ta Bankado Miliyoyin Kudi Da Dillalan Mai Su Ka Ci

A cigaba da bankado kudaden Najeriya da wasu manyan barayi su ka sace, hukumar yaki da almundahana da gurgunta tattalin arzikin kasa (EFCC) karkashin Ibrahim Magu, ta sake gano wasu kudaden da aka yi kwana da su a bangaren mai.

Hukumar EFCC Ta Bankado Miliyoyin Kudi Da Dillalan Mai Su Ka Ci

Wakilin VOA Hausa a Kano Mahmud Ibrahim Kwari ya aiko da rahoto cewa, “Jiya Talata Hukumar EFCC mai yaki da ayyukan karya tattalin arziki a Najeriya ta fadawa taron manema labarai a Kano cewa, ta kwato fiye da naira biliyan 328 daga hannun manyan kamfanonin dillancin mai guda tara a kasar da aka so yin […]

Boko Haram: Shugabannin sojin Nigeria sun koma Maiduguri

Manyan hafsoshin sojin Najeriya sun isa birnin Maiduguri da ke arewa maso gabashin kasar domin tunkarar wani gagarumin shiri na yakar kungiyar Boko Haram.

Boko Haram: Shugabannin sojin Nigeria sun koma Maiduguri

  A makon da ya gabata ne Mukaddashin Shugaban kasar Yemi Osinbajo ya umarce su da su koma can bayan wani mummunan hari da kungiyar ta kai wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutum fiye da 40. Mai magana da yawun rundunar sojin kasa Birgediya Janar Usman Kuka-Sheka ya shaida wa BBC cewa da sanyin safiyar ranar […]

Sojin Nigeria sun amsa yin kuskure kan harin Borno

Rundunar sojin Najeriya ta bayyana alhininta game da harin da kungiyar Boko Haram ta kai wanda ya zama saniyyar mutuwar ma'aikatan da ke binciken mai a gundumar Borno Yesu ta karamar hukumar Magumeri dake jihar Borno.

Sojin Nigeria sun amsa yin kuskure kan harin Borno

Ma’aikatan da suka rasa rayukansu sun hada da ma’aikatan kamfanin mai na kasa, NNPC, da wasu ma’aikatan jami’ar Maidugui har da da sojojin da ke raka su tare da ‘yan kato da gora. A cikin wata sanarwa da kakakin rundunar sojojin Najeriya, Birgediya-Janar Sani Kukasheka Usman ya sanya wa hannu, rundunar sojojin ta ce abin […]

Boko Haram ta saki bidiyon ma’aikatan hako mai

Kungiyar Boko Haram bangaren Albarnawi ta saki wani bidiyo da ke nuna mutane uku da ta ce ta kama lokacin wani harin sunkuru da ta kai wa ma'aikatan hakar mai a jihar Bornon Najeriya.

Bidiyon wanda gidan talbijin na Channels a Najeriya ya ce an aike masa, ya nuna mutanen uku zaune sannan bayansu akwai wani kyalle. Biyu daga cikin mutanen sun ce ma’aikatan sashen kimiyyar kasa ne na jami’ar Maiduguri, a inda shi kuma na ukun ya ce shi direba ne. Mutanen dai sun nemi gwamnati da ta […]

Boko Haram ta kashe sojojin Nigeria tara a Borno

Rundunar sojan Najeriya ta ce kawo yanzu sojojinta 9 sun mutu tare da wani farar hulla daya a garin kubutar da wani ayarin masana masu bincike da mayakan Boko Haram suka kama a cikin wani kwanton bauna a jihar Borno.

Boko Haram ta kashe sojojin Nigeria tara a Borno

Sai dai ta ce sun yi nasarar kubutar da yawancin mutanen, ko da yake sai nan gaba ne za ta fitar da cikakken bayani a kan batun. A ranar Talata ne ‘yan Boko Haram suka yi wa mutanen da suka haka da malaman jami’ar Maiduguri kwanton bauna a kauyen Jibi a jihar Borno. A cikin […]

EFCC ta kwato ‘naira biliyan 329 daga kamfanonin mai’

Hukumar yaki da cin hanci da rshawa ta Najeriya EFCC, ta ce ta kwato kimanin naira biliyan 329 ($1.4 biliyan) da wasu kamfanonin mai suka karkatar tare da hadin gwiwar kamfanin mai na kasa na NNPC.

EFCC ta kwato ‘naira biliyan 329 daga kamfanonin mai’

Wata sanarwar da ta fitar ta kara da cewar an kwato kudaden ne tsakanin Yulin 2016 zuwa watan Yulin 2017 bayan wani korafi da ta samu kan zargin aikata ba daidai ba. Hukumar ta ce bincike ya nuna cewar kamfanonin sun karbi mai da yawa daga gwamanti ba tare da biyan kudi yadda ya kamata […]

Boko Haram ta sace masu bincike na NNPC goma

Boko Haram ta sace masu bincike na NNPC goma

Kamfanin mai na Najeriya ya ce wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun sace masu binciken mai goma da suke masa aiki a jihar Borno da ke arewa maso gabashin kasar. NNPC ya ce masana kimiyyar, wadanda wasunsu suka fito daga Jami’ar Maiduguri, sun shafe sama da shekara guda suna bincike kan abin […]