An Mayar Da Sunan Jami’ar ‘Northwest’ Zuwa Maitama Sule

An Mayar Da Sunan Jami’ar ‘Northwest’ Zuwa Maitama Sule

Gwamnatin Jihar Kano ta bada sanarwar mayar da sunan Jami’ar NorthWest da ke Kano zuwa Jami’ar Maitama Sule domin tunawa da marigayin wanda ya rasu a radar Litinin. An gudanar da jana’izar Dr. Yusuf Maitama Sule, Dan Masanin Kano da yammacin ranar Talata ne bayan da jirgin da ke dauke da gawarsa ya sauka a […]